X56K1bsIiGVjkxmVJNQ5

DAWO DA FACEBOOK PASSWORD BAYAN KA MANTA


 
Idan ka manta password dinka na facebook, saika bi wadannan matakan domin ka dawo da shi.
1. Kaje facebook bayan ya bude shafin nasa,  saika latsa Forgot Password


2. Ka shigar da lambar wayarka, ko email dinka, ko kuma sunan da kayi amfani da shi yayin budewa shi wannan facebook,  dole ana bukatar daya cikin ukun nan kafin ka iya canza password dinka.
3. Ka shigar da daya daga cikin ukun nan, ko kuma kayi amfani da username dinka na facebook wato misalin username din da zaka shigar shi ne aaadam36@facebook.com. 


4. Zasu turo maka lambobi guda biyar ko shida ta sakon SMS, ko email ya danganta da abinda ka shigar musu. nan take password dinka zai dawo.

Please Select Embedded Mode For Blogger Comments

Previous Post Next Post