A Crypto Currency, idan kana so ka Sayi Coins domin holding for long term, kuma baka so ka wahalar da kanka sosai wurin yawan bincike kafin Saya, toh ina baka shawara ka dinga Sayan coins din suke da wasu abubuwa guda hudu:
1. Na farko ka rika duba duk wata Exchanger da take da Coin ko Token din ta, kaje ka saye shi, kamar:
1. CRO na Crypto.Com
2. TW na Trust Wallet.
3. LBank na Ledger Bank Exchange.
4. Kamar BTR na Bitrue
Da sauran su, domin ba makawa suna da tsari, suna future da road map mai kyau ko baka bincika ba.
.
Na biyu:
Ka dinga duba Coins din da suke da BlockChain tasu mai zaman ta, misali:
1. Matic na kamfanin Polygon.
2. XRP na XRP.
3. ADA Cardano, though akwai magana akan ADA.
4. BNB.
5. UniSwap da sauran su.
6. SOL na kamfanin Solana.
At this point, ina recommending maka Matic na kamfanin Polygon fiye da kowanne.
.
Na uku:
Ka dinga duba token din da suke da Community mai karfi, da kuma plan din samar da BlockChain nasu nan gaba, misali:
1. SafeMoon na kamfanin "Safely To the Moon".
2. Shiba Inu.
3. Saitama Inu.
4. Floki Inu.
5. Kishu Inu, Kuma Inu and Luffy.
.
Na hudu ka dinga duba Token din da aka jingina musu active NFT Market, da kuma Metaverse, misali:
1. BLOK, yana KuCoin.
2. MONI yana Gate.io
3. BOA da irin su RACA, duk akan Gate.io
4. STARL yana Gate, ATLAS yana FTX da Gate.
5. Pancake Swap V2 da irin su RFOX akan Gate.
.
A lura, for long term nace, domin irin wadannan Token din a hankali suke tara maka kudi ba wai da gaggawa ba, idan kaje Shitcoins sun shagwaba ka toh da wahala ka iya holding, kudin Crypto kuma sai wanda ya kware da holding wanda baya da gaggawa.
✍️