Block chain Technology wata sabuwar fasaha ce da aka kirkireta ashekaru marasa yawa baya da suka wuce 2008 , wadda SATOSHI NAKAMOTO yakirkira
Block Chain Technology hanyace maimatukar tsatstsauran tsaro wadda ke kididdige duk wani transaction din da ake yi na cypto currency (sending and receiving) , wadda duk duniya babu Wanda ya isa yayi hacking na wannan block din. Bayan mutum yayi transaction wato ya tura kudi (crypto currency) wasu numbobi cakude da haruffa zasu wanzu domin zama shaida a lokacin da ake bukatar hakan idan ka danna kan wadannan haruffan/numbobin zasu kai ka kai tsaye zuwa ga bayanan da suka shafi wannan transfer ko bayan shekaru Nawa ne.
Misalin Hash ID na Bock Chain Technology shine kamar
0x63d14427bt9a05d859cb6960f2db29a7c89x6829753798hd1e1bf2c5e4972
Daga cikin irin cigaban da aka samu , wasu dagacikin Currency wato Coins ansamar musuda Block Chain nasu masu zaman Kansu domin samin sauki wajen transaction misalinsu shine kamar BNB , BTC dasauransu
Akwai kuma wadanda basu da Block Chain nakansu , aukuma ana kiransu da suna Tokens Wanda zamuyi bayaninsu anan gaba insha allah.
Zamudakata anan insha allahu saikuma munsake saduwa inda zamudora a inda muka tsay , Allah yayimana jagoranci.