Dafarko shi FOMO An hada kalmomine guda uku Fear + Of + Missing + out=FOMO
Shi FOMO Wani Dr.Dan Herman ne yafara kwatanta yadda yake a wata journal wace ake kira da (Journal of Brand Management) a shekara ta 2000
Daga baya sai wani Wanda ake kira da patrick McGinnis ya kaddamar da Ita a wata American magazine cikin shekara ta 2004
MA'ANARSHI KU
Misali nasayi wani token ko kuma coin a daidai lokacin kana da damar siya sai baka biya ba daga baya coin din nan yayi mugun datashi kaga lokacin nida na mallakeshi zan kasance cikin murna kai kuma koyaya sai kaji babu dadi tohm wannan jin ba dadin da kayi shi muke kira da FOMO
Shiya zaka ga ana cewa kasiyi coin din nan bazakayi FOMO ba
Ko suma masu coin/token din zakaji suna Buy before FOMO
Wannan shine bayani akan FOMO Allah isa kun fahimta