X56K1bsIiGVjkxmVJNQ5

YAN UWANA YAN CRYPTO DA MA WADANDA BASA CRYPTO MUYI HANKALI DA SCAMMERS!!!

1. Ka guji yin post ko rubutu a cikin bainar jama'a wanda yake nuna baka san harkar Crypto sosai ba.

2. Kada ka yarda da duk wanda ya biyo ka private yana cewa da kai daga CUSTOMER SUPPORT din wata Exchanger yake.

3. Babu wata Exchanger da take yin support a bayan fage, ma'ana ba a cikin Exchanger din ba.

4. Kada ka yarda duk SITE din da suka ce ka saka KALMOMIN SIRRIN KA (PHRASE) idan Trust Wallet kake sa ita ko kuma TRONLINK.

5. Kada wani ya nemi Email din ka ko PASSWORD kuma ka tura mishi.

6. Akwai hadari ga turawa wani lambobi idan ya tambaye ka (ma'ana OTP)

7. Ka guji saka dukiyar kq gaba daya a Exchanger daya.

8. Idan zaka yi tambaya ka tabbata ka tambayi wanda ka sani kuma ka yarda da shi.

9. Ka guji hada dukiyar ka wacce ka siya da kuma ta Airdrop.

10. Ka ringa yin addu'a domin Allah ya kare maka dukiyar ka.

KUYI SHARE GAYAN'UWA  YAN CRYPTO DOMIN SUMA SUKIYAYE ALLAH YAKARA TSAREWA AMEEN
SHAFIN MUKOYI CRYPTO NAKUNE

Please Select Embedded Mode For Blogger Comments

Previous Post Next Post